VOA 60 Afirka - Afrilu 24, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

A yau ne aka yi jana'izar Mohammed Ibrahim Rageh, dan jarida na hudu kennan da aka kashe a Mogadishu dake Samaliya, cikin wannan shekara. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.