VOA 60 Afirka - Afrilu 29, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Har yanzu mutanen Najeriya na cigaba da haihuwa rututu, kuma ana tsammanin Najeriya zata zama kasa ta hudu da tafi kowace kasa yawan mutane a duniya a shekara ta 2050 idan Allah Ya kaimu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.