VOA 60 Afrika - Mayu 8, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Wani rahoto yace mata a akasar Kwango sun fi na sauran kasashen duniya haihuwa a cikin matsanancin hali. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.