VOA 60 Afrika - Mayu 20, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Wani kakakin rundunar Sojin Najeriya yace 'ya'yan kungiyar nan da ake kira Boko Haram na arcewa bayan hare-haren da dakarun gwamnati suka kai musu a sansanoninsu dake arewa maso gabashin Najeriya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.