VOA 60 Afrika - Mayu 21, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Saboda nasarar da suka ce sun samu akan kungiyar nan da ake kira Boko Haram, sojojin Najeriya sun sassauta dokar hana fita waje a wasu bangarorin dake arewa maso gabashin kasar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.