VOA 60 Afrika - Mayu 24, 2013; Harin Ta'addanci A Nijar Ya Kashe Sojoji 20
Your browser doesn’t support HTML5
'Yan bindiga a Janhuriyar Nijar, sun kashe sojoji 20 a wani hari da suka kaiwa sansanin sojoji dake arewacin kasar. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.