VOA 60 Afirka Mayu 27, 2013; An Kubutar Da Yara Da Mata Hannun Boko Haram

Your browser doesn’t support HTML5

Wani kakakin Sojan Najeriya yace rundunar ta kubutar da wasu mata da yara daga sansanonin kungiyar nan da ake kira Boko Haram a arewa maso gabashin Najeriya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labarun Afrika na yau duk a cikin minti daya.