VOA 60 Afirka - Mayu 28, 2013 Kungiyar Kasashen Afrika Ta Kammala Taronta

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Kasashen Afrika ta kammala taro a kasar Habasha inda tayi kiran kasashen nahiyar su dogara da kansu. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labarun Afirka na yau duk a cikin minti daya.