VOA 60 Afrika - Yuly 2, 2013; Barazanar Juyin Mulki A Masar

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaba Morsi na kasar Masar yayi watsi da wa'adin da sojojin kasar suka shata masa domin biyan bukatun masu zanga-zanga ko ya fuskanci juyin mulki.