VOA 60 Afrika - Yuli 15, 2013; Shekau Ya Yabi Hari Akan Makarantun Boko

Your browser doesn’t support HTML5

Wani bidiyon yanar gizo ya nuna shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau yana yabon hari akan makarantun Boko. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afrika na yau duk a cikin minti daya.