VOA 60 Afirka - Agusta 1, 2013; Kalubalen Sakamakon Zabe A Zimbabwe

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Morgan Tsvangiarai a Zimbabwe ya kira zaben shugaban kasa da jefa jiya Laraba abun dariya, kuma yana zargin jam'iyyar shugaba Mugabe da tafka magudi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com