VOA 60 Afirka - Satumba 12, 2013; Harin Kunar Bakin Wake A Masar

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: VOA 60 AFIRKA - Wasu 'yan harin kunar bakin wake sun kashe a kalla sojoji shida a arewacin yankin Sinai. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com.