VOA60 Afirka: Hari kan Kwalejin Noma ta jihar Yobe, Satumba 30, 2013

Your browser doesn’t support HTML5

Wadansu mayaka da ake kyauta zaton ‘yan kishin Islama ne sun kai hari a wata kwaleji dake arewa maso gabashin Najeriya. Shaidu sun ce maharani sun kashe kimanin dalibai 40, lokacin wadansu daga cikinsu suna barci ranar lahadi da asuba