VOA60 Afirka: Najeriya, Junairu 15, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: 'Yan bindiga a jihar Borno sun dauki alhakin harin Bom wanda ya fashe a cikin kasuwa a birnin Maiduguri, inda ya kashe mutane 17. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran labaran Afirka na yau duk a www.voahausa.com