VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka a Tsakiya, Junairu 16, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: Majalisar Dinkin Duniya na gargadin cewa rigima a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya ka iya kaiwa ga kisan kare dangi. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com