VOA60 Afirka: Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, Fabrairu 10, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: Har yanzu ana cigaba da tarzoma a Janhuriyar Afirka ta Tsakiya, inda dakarun wanzar da zaman lafiya daga kasar Ruwanda sukayi musayar wuta da 'yan zanga-zanga. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com