VOA60 Afirka: Burundi, Fabrairu 11, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: A kalla mutane 50 ne suka rasa rayukansu a kasar Burundi, bayan barkewar ruwan sama kamar da bakin kwarya. Ku kalli bidiyon wannan labarin, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com