VOA60 Afirka: Afirka ta Kudu, Fabrairu 18, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: Ana cigaba da kama masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba a Afirka ta Kudu, bayan da suke makalewa a cikin kogo. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau duk a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com