VOA60 Afirka: Najeriya, Fabrairu 26, 2014

Your browser doesn’t support HTML5

BIDIYO: Ana zargin Boko Haram da kashe yara 59 a wani hari akan makarantar kwana dake arewa maso gabashin Najeriya. Ku kalli bidiyon wannan labari, da sauran manyan labaran Afirka na yau a cikin minti daya a shafinmu na www.voahausa.com