Auratar Da Zaurawa Da Gwamnati Keyi Na Da Amfani Ko Babu Ga Al'umma? Muna Son Jin Amsarku ko Text a Lamba +12403248053 - 28/3/2014

Tambayar Yau

Auratar Da Zaurawa Da Gwamnati Keyi Na Da Amfani Ko Babu Ga Al'umma?

Muna Son Jin Amsarku ko Text a Lamba +12403248053

Zamu rika sanya amsoshin da ku ka bar mana kan faifai a cikin shirinmu tare da karanta sakonninku na Text. Kada a manta idan text ne a rubuta suna a sakon. Mungode.