Ma'anar Ramadan Da Muhimmancinta Ga Masu Saurarenmu

Musulmai a Najeriya da ma wasu sassa a duniya suna azumi a wannan wata mai tsarki na Ramadan da kama baki daga daren assubahi zuwa magariba.

Masu sauraronmu da dama sun bayyana abinda Azumin watan Ramadan yake nufi a gare su da muhimmancinsa.

Ga wasu daga cikin bayanan da ku ka aiko mana

Your browser doesn’t support HTML5

Muhimmanci da Kuma Ma'anar Ramadan A Gare Mu - 4'24"