A duk tsawon watan Ramadan, mu kan kawo muku Qira'ar al-Qur'ani Mai tsarki daga bakin yara kanana.
A yau litinin, 10 ga watan Ramadan ma, sai a saurari wannan karatu mai ratsa zuciya...
Your browser doesn’t support HTML5
Karatun Al-Qur'ani Mai Girma Daga Bakin Wani Karamin Yaro - 1'43"