Wasanni: Super Eagles sun dawo bayan lashe kofin Afrika - 2:25
Your browser doesn’t support HTML5
Kungiyar kwallon kafar Nigeria ta Super Eagles ta dawo gida bayanda ta lashe kofin Nations Cup, kuma an musanta cewa kochinta zai yi murabus.