Ra’ayoyinku: Isa R. Hudu daga Hadejia a Jihar jigawa yayi magana a kan rikicin jam’iyyar PDP - 2:33

Your browser doesn’t support HTML5

Isa R. Hudu daga Hadejia a Jihar jigawa yayi magana a kan rikicin jam’iyyar PDP mai mulkin Najeriya; Abdullahi Mai Itace daga Alfadarai a birnin Zariya Jihar Kaduna, ya mika taaziyya ga Sarkin Zazzau game da rasuwar Dan Galadiman Zazzau; Abubakar Lawal Abubakar Daura, ya bayyana ra’ayi a kan tashe-tashen bama-bamai da tashe-tashen hankula a yankin arewacin Najeriya.