Majalisar Dokokin Kano ta yi taron ganawa da jama'a - 5:03

Your browser doesn’t support HTML5

A karo na farko tun da aka kirkiro jihar Majalisar Jihar ta nemi zama da jama'a a bayyane domin tattaunawa dangane da samun ruwan sha ma al'umar jihar