Jirgin Sojan Najeriya Ya Fadi A Kasar Nijer - 1:36

Your browser doesn’t support HTML5

Da misalin karfe goma sha biyun rana jirgin sojojin Najeriyar ya fadi a Tillabery a can yankin yammacin kasar jamahuriyar Nijer