Hadi Tsohon Sarki, Kofar Arewa, Daura Yana Kiran Talakawa Su Dukufa Ga Addu'a - 00:52

Your browser doesn’t support HTML5

Mai sauraro Hadi Tson Sarki Kofar Arewa a Daura yana bayyana ra'ayinsa kan lallai jama'a su mike da addu'a domin ganin bayan fitinun da suka addabi arewacin Najeriya