Muhammadu Dan Malam Direba Oshodi Yana Fadin Ra'ayinsa Kan Sakin 'Yan Boko Haram - 00:54

Your browser doesn’t support HTML5

mai sauraron VOA Hausa Muhammadu Dan Malam Direba Oshodi yana bayyana ra'ayinsa a kan umurnin sakin 'yan Boko Haram, tare da kira ga 'ya'yan kungiyar da su ajiye makamansu