Tattaunawa da Al'umma Kan Tsaro A Maiduguri, Jihar Borno - 2:43

Your browser doesn’t support HTML5

Jama'a sun bayyana ra'ayoyi dabam-dabam kan yadda za a shawo kan matsalolin tsaro a lokacin da Muryar Amurka ta gudanar da wani taro kan yadda za a shawo kan matsalar tsaro a Maiduguri, jihar Borno