Gwamnatin Kano Ta Bukaci Jama'a Su Goyi Bayan Yaki Da Polio - 2:22

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Kwamitin yaki da cutar Polio a Jihar Kano, kuma mataimakin gwmnan Jihar, dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roki jama'a da su yi watsi da jita-jitar cewa maganin ya lalace.