Maniyantan Jihar Adamawa Sun Shi Fargaba - 2.38

Your browser doesn’t support HTML5

Maniyantan Jihar Adamawa Sun Shiga Fargaba sanadiyar rage kujerun zuwa hajji da gwamnatin Saudiya ta yi a wannan shekarar domin aiki da ake yia wuraren ibada a kasar.