Makarantu Masu Zaman Kansu Sun Soma Bada Allurar Rigakafin Cutar Shan Inna - 3.05

Your browser doesn’t support HTML5

Makarantu masu zaman kansu a jihar Neja sun soma ba yaran makarantunsu allurar rigakafin cutar shan inna a kokarin dakile cutar a jiharsu da kuma kasa gaba daya