Wasu 'Yan Bindiga sun kai Hari a Ofishin 'Yansanda - 3:22

Your browser doesn’t support HTML5

Wasu 'yandindiga da ba'a tantance ko su wanene ba su kai hari a ofishin 'yansanda a Kumo cikin karamar hukumar Akko ta Jihar Gombe