Dokar-Ta-Baci Ta Sa Za Ayi Rabon Taki Ban Da Jihohi Uku - 2:59

Your browser doesn’t support HTML5

Jihohin Adamawa, Borno da Yobe ba zasu shiga cikin shirin raba taki ta amfani da wayoyin salula ba saboda an tsinke musu hanyoyin sadarwa na wayar in ji karamin ministan aikin gona