Kungiyar Izala Ta kammala Taronta na Shekara a Jos - 4.58

Your browser doesn’t support HTML5

Kungiyar Izala ta kammala taronta na shekara a garin Jos babban birnin jihar Pilato inda ta yi kira a zauna lafiya musamman cikin watan ramadan