Hukumar Leken Asirin Amurka - 3.05

Your browser doesn’t support HTML5

Hukumar Leken Asirin Amurka tana yiwa kasashen yammacin Turai da ofisoshinsu a Washington DC da ma New York samame ta sauraren hanyoyin sadarwa