Barka Da Sallah - 00:29

Your browser doesn’t support HTML5

Assalamu Alaikum Masu sauraron sashen Hausa na Muryar Amurka, muna yi wa dukkan Musulmai a duk fadin duniya barka da Sallah, da fatan an kamalla azumin watan Ramadan cikin walwala da koshin lafiya. Muna godiya ga duk wadanda suka aiko mana da gaishe-gaishensu na azumi a shirin mu na musamman mai suna “MURYOYIN RAMADAN”. Ku huta lafiya, Daga Sashen Hausa na Muryar Amurka a nan Birnin Washington D.C.