Ciki da Gaskiya: Aljani Ka Gamu Da Gamonka, Yuli 1, 2013 - 10:32

Your browser doesn’t support HTML5

Sheikh Ibrahim Muhammad Duguri, shugaban majalisar malamai ta Abuja, yace ai babu yadda aljani zai iya kiran mutum a waya, domin shi ma an so a yi masa haka, amma tuni ya fallasa su.