Ciki Da Gaskiya: Kotu Ta Ce A Maido Da Maina 3 - 11:40

Your browser doesn’t support HTML5

Barrister Solomon Dalung yace Maina ya taka manyan kafafuwa ne, shi yasa ake neman rufe masa baki, amma Abdulkarim Dayyabu da Ahmed Yerima suka ce, abubuwan dake wakana darasi ne ga masu hankali.