Ciki Da Gaskiya: Naira Tiriliyan 1 da Biliyan 600 Sun Salwance - 10:25

Your browser doesn’t support HTML5

Naira Tiriliyan 1 da Biliyan 600 Sun Salwance – Idan da za a raba wannan kudin ga dukkan ‘yan Najeriya, babba da yaro, kowa zai sami Naira dubu 10 a aljihunsa, amma sun salwance a wasu ofisoshin gwamnati.