A bayan kone-kone da tashin hankalin da ya barke kan shirin canja tsarin mulki domin shugaban yayi tazarce, yanzu an kafa dokar-ta-baci an kuma rushe gwamnati.
Shugaba Blaise Compaore Ya Kafa Dokar-Ta-Baci, Ya Rushe Gwamnati
Wani mutumi yana kallon motoci su na ci da wuta a wani otel din da 'yan majalisar dokoki ke zaune ciki a Ouagadougou