Sabon Rikici Ya Barke A Taraba - 3'16"

Your browser doesn’t support HTML5

Rahotanni daga jihar Taraba arewa maso gabashin Najeriya na cewa an samu asarar rayuka masu yawa a wani sabon rikici da ya sake barkewa a garin Tella,cikin karamar hukumar Gassol