Hajiya Aisha Buhari Da Mrs Dolapo Osinbajo Sun Shirya LIyafa A Aso Villa

Mai dakin mataimakin shugaban Najeriya, Mrs Dolapo Osinbajo da mai dakin shugaban Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, lokacin wata liyafar da suka shirya a fadar shugaban kasa dake Abuja

Mai dakin mataimakin shugaban Najeriya, Mrs Dolapo Osinbajo da mai dakin shugaban Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, lokacin wata liyafar da suka shirya a fadar shugaban kasa dake Abuja

Mai dakin mataimakin shugaban Najeriya, Mrs Dolapo Osinbajo da mai dakin shugaban Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, da mai dakin shugaban majalisar dattijai, Mrs. Toyin Bukola Saraki, lokacin wata liyafar da suka shirya a fadar shugaban kasa dake Abuja

Mai dakin mataimakin shugaban Najeriya, Mrs Dolapo Osinbajo da mai dakin shugaban Najeriya, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, da mai dakin shugaban majalisar dattijai, Mrs. Toyin Bukola Saraki, da mai dakin kakakin majalisar wakilai, Gimbiya Yakubu Dogara, lokacin wata liyafar da suka shirya a fadar shugaban kasa dake Abuja