Sabon Koch Din Kungiyar 'Yan Wassan Kwallon Kafa Ta Najeriya Sunday Oliseh

Tsohon dan wasan tsakiya na Najeriya ke nan, Sunday Oliseh ya na murmushi a lokacin da aka rantsar da shi a matsayin sabon Koch din kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya, a filin wasan kwallo dake birnin tarayya Abuja, jiya Laraba 15 ga watan Yuli na shekarar 2015.

Shugaban hukumar wasan kwallon kafa na Najeriya Amaju Pinnick, a hannun hagu, tare da tsohon dan wasan tsakiya na Najeriya Sunday Oliseh yainda suke magana da manema labarai a lokacin ​da aka rantsar da shi a matsayin sabon Koch din kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya. 

Shugaban hukumar wasan kwallon kafa na Najeriya Amaju Pinnick, a hannun hagu, tare da tsohon dan wasan tsakiya na Najeriya Sunday Oliseh a hannun dama, a lokacin ​da aka rantsar da shi a matsayin sabon Koch din kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya. 

Tsohon dan wasan tsakiya na Najeriya Sunday Oliseh yayinda yake amsa tambayoyi a lokacin ​da aka rantsar da shi a matsayin sabon Koch din kungiyar 'yan wasan kwallon kafar Najeriya.