Jordy Stallard ya Shiga Tarihi Bayan Nasarar da ya Samu

An yi wa Jordy Stallard ruwan kyaututtuka saboda nasarar cin kwallon hoki da ya yi. 

'Yan wasan kwallon Hoki dake garin Calgary sun isa wani asibiti don rarraba kyautar kayan wasa.

Wasu yara sun sami kyautar kayan wasa daga dan wasan na Hitmen dake garin Calgary.

Masoya wasan Hoki da na Jordy Stallard sun yi ruwan kyaututtuka a filin wasan Hoki bayan nasarar da dan wasan ya samu.