Rundunar Mayakan Ruwan Amurka Ta Saki Bidiyon Gwajin Roka Da Iran Ta Yi

Your browser doesn’t support HTML5

A ranar asabar rundunar sojojin Amurka ta saki hoton bidiyo na gwajin wani makamin roka da kasar Iran ta yi a kusa da wani jikrgin ruwan yakin Amurka mai daukar jiragen sama, da wasu jiragen na yaki da na kasuwanci a mashigin ruwan Hormuz.