Shugaba Mahamadou Issoufou Na Nijar Yayi gangami Yau Jumma'a A Birnin Konni

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da ake rufe kyamfe na bana a kasar Nijar, shugaba mai ci Mahamadou Issoufou, dan takarar jam'iyyar PNDS, yayi gangami a birnin Konni