Alhaji Ibrahim Usman Jibrin, Karamnin Ministan Muhalli Na Najeriya Ya Yiwo Tattaki Zuwa VOA Hausa

Your browser doesn’t support HTML5

A cikin hirfar da suka yi da Ibrahim Alfa Ahmed, karamin ministan na muhalli yayi magana kan kokarin kare dazuzzuka da hana kwararar hamada a duk tsawon arewacin kasar.