An Gudanar da Gasar Wasan Polo Karo na Biyu a Najeriya

An gudanar da gasar wasan kwallon doki karo na biyu a filin wasan Polo dake Keffi, inda kungiyoyin 'yan was 16 suka yi wasa.

Wannan shine karo na biyu da aka yi gasar wasan kwallon doki da ake kira Polo a turance a Najeriya. Wasan da mutane da yawa ke gani yana cike da ka’idoji masu wahala kuma wasan attajirai ne.