VOA60 AFIRKA: Sabuwar Gwamnatin Ghana Na Kokarin Magance Matsalar Wutar Lantarki a Kasar

Your browser doesn’t support HTML5

Ghana: Sabuwar gwamnatin Ghana na kokarin magance matsalar wutar lantarki a kasar ta hanyar yiwa dukkan ma’aikatunta na makamashi gyaran fuska.